Share this page
3 / 3
tana kallon fuskarshi. Hisham wanda kunyar duniya tabi ta kamashi,da kyar yace "wallahi bansan kan gidan bane shiyasa nai zamana anan"ya faɗi kansa,aƙasa ya kasa kallonta. Murmushi tayi sannan.,tace"to ay da sai ka dudduba a haka base ka gane kan gidan ba"ta faɗi tana murmushi. Shuru yayi kawai yana jinta,tai gaba tana faɗin ya biyota,haka ya bita a baya atsorace suka haura sama inda d'akunan bacci suke. Wani had'ad'd'an d'aki takaishi wanda ya gaji da had'uwa tace ya zauna,a ɗarare ya zauna a gefen gado sannan tace tana wani d'an sakar masa murmushi tace"nan shine d'akin ka,na gaban wannan kuma nawa,d'akunan k'asa kuma na yara nane, jagudu da aslamiyya,suna Uk yanzu haka suna karatu,amma suna zuwa hutu" Murmushu yayi,yace"Allah sarki hakan nada kyau nagode sosai"murmushi tayi tace"kasamu kayi wanka ka kwanta ka huta,ga abincinka nan,nasa an tanadarma tun kan kazo.Akwai uk abinda zaka buƙata gobe in Allah ya kaimu inada meeting na gaggawa a abuja so kazama cikin shiri,dan tare zamuje,"ta faɗi tana kallonshi Gyaɗa mata kai kawai yayi danshi tsoro take bashi,ganin yadda take mishi magana cikin tausasawa. Daga haka bata jira amsarsaba ta juya ta wuce d'akinta,shiko wata ajiyar zuciya yayi me nauyi,sannan ya mik'e ya shige toilet yasakarwa kanshi ruwa,ya d'auro alwala,ya fito ya zira doguwar riga ya shimfid'a abun sallah yayi nafila raka'a biyu sannan yayi shafa'i da wutiri ya jima yana addu'o'i daga bisani yashafa ya kwashe abun sallar ya cire rigar yaje ya haye gado yay kwanciyarshi yakashe wuta.Kota kan abincin da tace ta ajiye be biba,inda Be jima da kwanciyaba bacci yay awon gaba dashi. Be farkaba se asuba,inda ya tashi yy sallah,sannan ya zauna zaman jan carbi,zuciyarshi cike da damuwa yana tunanin ta hanyar dazebi ya iya zaman aure da hajiya kulu. Ƙarfe bakwai ya shiga yay wanka,koda ya fito samu yayi an kawo masa wasu kaya na alfarma,masu kyau da tsada,yasaka,koa ya dubi kanshi gaban mirror se yaga kamar bashiba. Ƙarfe takwass a shigo ɗakin nashi suka gaisa sannan tace "muje muyi breakfast mu samu mu tafi,"ta faɗi gamida juyawa tayi gaba. Biyota yayi a baya,zuwa dinning,zama yayi aɗarare kamar yadda ta buƙata hakade be saki jikinshiba har suka gama cin abincin sannan suka fice zuwa mota. Gidan baya suka shiga shida ita sannan driver yaja suka kama hanyar abuja dan hajiya binta tace ta kawoshi da wuri. Sun isa,abuja lafiya,inda suna sa gidan hajiya bintan hisham yasaki baki yana kallon ikon Allah dan ko kusa ko alama be taɓa zaton akwai irin wainnan gidajen a nigeriaba. Motasu na tsayawa suka fita inda hajiya kulu tai gaba yana bin ta abaya har suka shifa makeken falon gidan wanda yayi zaton ko anan ne zasuyi meeting ɗin da tace masa zatazo. Koda suka shiga falon da hoton wata zuƙeƙiyar mace me kyan gaske ya fara cin karo,wanda akasa akowacce kusrwa ta falon. Ya shaafa wajan kallon hotonne yajiyo wata murya na faɗin "kulu har kun ƙaraso?"da saurunsa ya waiga,inda yasha mamakin ganin binta bugaje dan fitacciyace kowa yasanta a faɗin ƙasar kasancewar tana riƙe da babban muƙami a ƙasar. Zubewa yayi ya gaisheta har ƙasa,ga mamakinsa amsawa tayi cikin sakin fuska,sannan tai musu umarnin zama. Bayan sun zaunane,kulu ta dubi hisham tace"hisham kayi haƙuri,va da ni jiya,aka ɗaura maka,aureba da jawahirce ɗiya guda ɗaya tilo agurin hajiya binta bugaje,ban faɗi maka bane na bari mu fara zuwa gabanta tukunna sannan i sanar dakai."cewar kulu ba tare da damuwar komaiba. Ɗago kanshi yayi ya dubeta yace "ay innata ta gama siyar da damarmu da ƙimarmu,dan haka koma da waye aka ɗaura auran ni zama zanyi.Tunda hakan takeso"cewar hisham yana jin zafin innar tasu aranshi.Amma a wani ɓangaren azuciyarshi yana jin beda damuwa da koma wacece ya aura ɗin tunda de safiyarsa nacan na jîranshi ya koma suyi aure. "tashi kaje jawahir ɗin ta,ganka in har kayi mata to shikenan seka zauna anan in kua baka mataba se a warware auran ni bana son damuwar ƴata."cewar bintan. Hisham kamar kazar da ƙwai ya fashewa aciki ya tashi yabi hanyar da hajiyar ta nuna masa . A tsorace ya tura ƙofar ɗakin ya shiga,wanda yana shiga yy arba da wannan budurwa da yaga hotonta afalon farko kwance tsirara haihuwar uwarta,tana kallon ƙofar shigowar. Da sauri hisham ya juya bayanshi jikinshi na rawa dan shine karonsa na farko da ya fara gani tsiraicin mace babba. Tasowa tayi cikin wani taku na musamman tazo ta bayanshi ta tsaya,yana jin tudun na shanunta na gogarshi,ze matsa kenan yaji ta rungumeshi ta kwantar da kanta a bayanshi,beyi auneba se jin burarshi dake cikin wando yyi a hannunshi,tana latsawa,gamida murzata,a hankali cikin wata siririyar muryarta tace"a hakade ka cika namiji,amma kana ganin kanada jarumtar da zaka iya kwana kana cin duri baka gajiba,?"ta faɗi gamida juyawa ta gabanshi suna facing ɗin juna ta kafeshi da wani shu'umin kallo,da yasa ƙafafunsa suka fara yimasa rawa. . " An dauko wannan littafi daga shafin https://taskarnovels.com.ng ku ziyarci shafin na https://taskarnovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online, Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348140419490 A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu, Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku This hausa novel was uploaded and downloaded from https://taskarnovels.com.ng You can download more hausa novels there Also you can send us your novel to upload it in our website for your fans to download it online It is free we do not charge for uploading novel Also if you are an Author be it online or Non online you can send us your biography including your book summary,commentary and others via this number +2348140419490 its free we do not charge for our services Note that - we do not charge for our services we uploaded novels and posted biography free, any person that collect your money in our name is your fault do not blame us Note that - pls readers stop calling us and be asking us to send you a novels we are not sending novels through whatssap or private our novels is public at any day, any time you can visits our site and download it Note that - our ebooks came as PDF,TXT or DOC format but the popular format are PDF or TXT, those with android or tablet or pc we suggest you to download PDF or DOC those with java phone or non-java phone we recommend you to download TXT This Novel is downloaded from https://taskarnovels.com.ng to download more hausa novels visits our site at www.taskarnovels.com.ng For feedback and support Facebook : https://facebook.com/taskarnovels Twitter : https://twitter.com/taskarnovels Telegram : https://t.me/taskarnovels

Chapter 3 of 3